Hakkokin Ma'aikata | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Hakkokin Yan-adam |
Hakkokin ma'aikata ko haƙƙin ma'aikaci duka haƙƙoƙin doka ne da haƙƙin ɗan adam ɗaya waɗanda suka shafi alaƙar aiki tsakanin ma'aikata da ma'aikatan ta. Waɗannan haƙƙoƙin an tsara su a cikin dokar ƙwadago da aikin yi na ƙasa da ƙasa. Gaba ɗaya, waɗannan haƙƙoƙin suna tasiri yanayin aiki a cikin alaƙar aiki domin kashe zaman banza. Dayan shahararru shine haƙƙin yancin tarayya, in ba haka ba ana kiransa da yancin tsari. Ma'aikata da aka tsara a cikin ƙungiyoyin kwadago suna amfani da haƙƙin yarjejeniyar gama gari don inganta yanayin aiki.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search